Tarihin Afrika - podcast cover

Tarihin Afrika

RFI Hausawww.rfi.fr

Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.

Episodes

Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 6/14

Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997. Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.

Dec 18, 202220 min

Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 3/14

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan. Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarumaar rawa a kan wannan mukamin, sannan kuma ya lashe kyautar zaman lafiya taa Nobel a shekara ta 2001. Ya rasu a watan Agustan shekara ta 2018....

Nov 19, 202221 min

Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 2/14

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan. Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarumaar rawa a kan wannan mukamin, sannan kuma ya lashe kyautar zaman lafiya taa Nobel a shekara ta 2001. Ya rasu a watan Agustan shekara ta 2018. Ku lat...

Nov 12, 202220 min

Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 8/8

Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001.

Oct 29, 202221 min

Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 7/8

Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.

Oct 22, 202221 min

Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 6/8

Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001.

Oct 15, 202220 min

Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 5/8

Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.

Sep 17, 202220 min

Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 4/8

Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.

Sep 10, 202220 min

Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 3/8

Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.

Sep 03, 202220 min

Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 2/8

Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.

Aug 27, 202220 min

Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 1/8

Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya faro tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.

Aug 20, 202222 min

Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 4/4

A cikin shirin 'Tarihin Afirka' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya ci gaba da tattauna tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.

Aug 13, 202221 min

Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 3/4

Shirin Tarihin Afirka na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya dora kan na makon jiya game da tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun 'yancin kai daga kasar Belgium.

Aug 06, 202221 min

Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 2/4

A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya ci gaba da tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.

Jul 30, 202221 min

Tarihin Thomas Sankara (Kashi na 20/20)

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma. Wannan shine kashi na karshe na tarihin wannan dan taliki.

Jul 16, 202220 min

Tarihin Thomas Sankara kashi na 19/20

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

Jul 10, 202222 min

Tarihin Thomas Sanakar kashi na 18/20

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

Jul 02, 202220 min

Tarihin Thomas Sanakar kashi na 17/20

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

Jun 25, 202221 min

Tarihin Thomas Sankara kashi na 16/20

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

Jun 11, 202220 min

Tarihin Thomas Sankara kashi na 15/20

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

May 29, 202221 min

Tarihin Thomas Sankara kashi na 14/20

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

May 29, 202220 min

Tarihin Thomas Sankara kashi na 13/20

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

May 14, 202223 min

Tarihin Thomas Sankara kashi na 12/20

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

May 08, 202221 min
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast