Tarihin Thomas Sankara kashi na 12/20 - podcast episode cover

Tarihin Thomas Sankara kashi na 12/20

May 08, 202221 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Tarihin Thomas Sankara kashi na 12/20 | Tarihin Afrika podcast - Listen or read transcript on Metacast