Tarihin Thomas Sanakar kashi na 17/20 - podcast episode cover

Tarihin Thomas Sanakar kashi na 17/20

Jun 25, 202221 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Tarihin Thomas Sanakar kashi na 17/20 | Tarihin Afrika podcast - Listen or read transcript on Metacast