Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 3/14 - podcast episode cover

Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 3/14

Nov 19, 202221 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.

Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarumaar rawa a kan wannan mukamin, sannan kuma ya lashe kyautar zaman lafiya taa Nobel a shekara ta 2001. Ya rasu a watan Agustan shekara ta 2018.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 3/14 | Tarihin Afrika podcast - Listen or read transcript on Metacast