Tarihin Thomas Sankara kashi na 13/20
May 14, 2022•23 min
Episode description
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast