Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 6/14 - podcast episode cover

Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 6/14

Dec 18, 202220 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997.  Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 6/14 | Tarihin Afrika podcast - Listen or read transcript on Metacast