Tambaya da Amsa - podcast cover

Tambaya da Amsa

RFI Hausawww.rfi.fr

Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

Episodes

Wane mutum ne ya fara ƙirƙirar fusahar AI?

Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan makon tareda Nasiru Sani ya amsa wasu muhimman tambayoyin da suka shige muku dufu. Ku shiga cikin alamar sauti domin jin karin bayani.....

May 17, 202520 min

Tasirin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa wasu ƙasashe

A yau shirin tamabaya da amsa, tare da Nasiru Sani, zai kawo muku bayanai ne akan tasirin tsarin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa ƙasashen Canada da Mexico da kuma China akan ƙasashe Afirka. Shirin ya kuma zanta da kwararru a fannin lafiya, kan dalilan da ke sanya shan ruwa a kai. Akwai kuma cikakken bayani kan Sultan Makenga, wato jagoran ƙungiyar 'yan tawayen M23 wanda ya hana zaman lafiya a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo, musamman ma a gabashin ƙasar. Shiga alamar sauti, do...

May 10, 202521 min

Tasirin matakin matatar man Ɗangote ga hada-hadar makamashi a Najeriya

Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani bisa al'ada kan kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da ku masu sauraro kuka aiko mana. A yau shirin Tambaya da Amsa zai amsa tambaya wani mai sauraro ne wanda ke neman sani ko kuma ƙarin bayanai game da tasirin matakin matatar man Dangote na daina sayar da ɗanyen mai da Naira, ga tattalin arziƙin ƙasar da kuma yadda hakan zai shafi ɗaiɗaikun jama'a. Don jin amsar wannan tambaya da kuma ƙarin wasu da shirin ya amsa a wannan mako, ku latsa alama...

Apr 19, 202520 min

Shirin Sallah na musamman akan muhimmancin azumi ga musulmi

Kasancewar Azumin na watan Ramadan ya kunshi ladubba da tarin alkhairi a cikinsa, waɗanda suka haɗa ƙara kusanci ga mahalicci ta hanyar gudanar da ɗumbin ibadu da kyautatawa juna da nisantar dukkanin ayyuka ko lamura da suka saɓawa shari’a. Watan na Ramadan wata ne mai matuƙar daraja wanda dukkanin musulmi ke neman falala daga Allah a cikinsa, wakimmu na jihar Bauchi a Najeriya Ibrahim Malam goje ya zanta da Shehin Malami Imam Muhammad Hadi Abubakar, Na'ibin Babban Limamin Masallacin Juma'a na A...

Apr 06, 202520 min

Me ye ma'anar kalmomin Kano da Katsina?

Shirin TAMBAYA DA AMSA da wanan mako tareda Nasiru Sani ya kuma amsa tambaya da wasu suka aiko mana kan muhimmanci Garin Goma na Jamhuriya Dimokradiyar Congo ga 'yantawayen M23. Ku latsa alamar sauti domin jin karin bayani

Mar 15, 202518 min

Bayanai dangane da dalilan dake sanya ci gaba ko karayar tattalin arzikin ƙasashe

A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wasu kasashen na duniya.A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wasu kasashen na duniya.

Feb 01, 202520 min

Tasirin allura rigakafin cizon sauro a Najeriya

Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan makon tareda Nasiru Sani , ya amsa tambaya kwaraarre kan sha'anin siyasar kasa da kasa gameda kungiyar 'yan tawayen HTS wadda ta hambarar da Bachar Al-assad daga karagamar mulki.

Jan 11, 202520 min

Tambaya da Amsa akan tarihin jaruman film ɗin Kasar India Shah Rukh khan da Salman Khan

Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku taƙaitaccen tarihi ne na fitattun jaruman film ɗin India domin sanin inda suka fito da kuma alaƙar dake tsakaninsu, wato Sharuh khan da Salman Khan.

Dec 14, 202421 min

TAMBAYA DA AMSA akan bambancin ICC da ta ICJ wajen gudanar da shari'a

Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku ƙarin haske ne akan Salam sashin Hausa na RFI wai ko akwai bambanci tsakanin aikin Kotun ICC da Kotun ICJ idan akwai shi mine ne kuma a wasu kasashe ne kotunan suke sannan a wasu shekaru ne aka samar da su. Sannan akwai tambayar dake neman karin bayani dangaen da tasirin dumamar yanya ga halittu.

Dec 07, 202420 min

Tambaya da amsa

A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku takaitaccen tarihi ne akan yankin Bakasi wanda ke kudu maso kudancin Najeriya da kuma tasirin sa wadda yakai ga samun tababa akansa tsakanin Najeriya da Kamaru. Sai a latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin

Nov 09, 202419 min

Amsoshin wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi

A cikin wannan shirin ,Nasir Sani ya tattaro tambayoyin ku masu sauraren Rfi hausa,wandada a cikin wannan shirin za ku ji amsoshin wasu daga cikin su.Masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da yarjejeniya a bangaren da ya shafi yankinn Neja Delta da Gwamnatin Najeriya. Shirin Tambaya da amsa na zuwa maku ne a duk karshen mako daga sashen hausa na Rfi.

Oct 26, 202420 min

Tambaya da Amsa:-Taƙaitaccen tarihin Ibrahim Ra'isi tsohon shugaban Iran

Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako kamar yadda ya saba ya amsa wasu jerin tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki kuwa har da amsar tambaya kan tarihin Marigayi shugaba Ibrahim Ra'isi na Iran da Allah ya yi rasuwa sakamakon haɗarin jirgin sama cikin shekarar nan.

Oct 12, 202420 min

Tasirin da tarzoma ke yi ga tattalin arziƙin ƙasa

Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, domin samun fahimta kan batutuwa ko abubuwan da suka shige muku duhu wanda ke zuwa muku a kowanne mako kuma a daidai wannan lokaci. Kuma a yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin da tarzoma ke da ita ne akan tattalin arziki.

Sep 14, 202417 min
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast