Tasirin matakin matatar man Ɗangote ga hada-hadar makamashi a Najeriya - podcast episode cover

Tasirin matakin matatar man Ɗangote ga hada-hadar makamashi a Najeriya

Apr 19, 202520 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani bisa al'ada kan kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da ku masu sauraro kuka aiko mana.

A yau shirin Tambaya da Amsa zai amsa tambaya wani mai sauraro ne wanda ke neman sani ko kuma ƙarin bayanai game da tasirin matakin matatar man Dangote na daina sayar da ɗanyen mai da Naira, ga tattalin arziƙin ƙasar da kuma yadda hakan zai shafi ɗaiɗaikun jama'a.

Don jin amsar wannan tambaya da kuma ƙarin wasu da shirin ya amsa a wannan mako, ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Tasirin matakin matatar man Ɗangote ga hada-hadar makamashi a Najeriya | Tambaya da Amsa podcast - Listen or read transcript on Metacast