TAMBAYA DA AMSA akan bambancin ICC da ta ICJ wajen gudanar da shari'a - podcast episode cover

TAMBAYA DA AMSA akan bambancin ICC da ta ICJ wajen gudanar da shari'a

Dec 07, 202420 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci.

A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku ƙarin haske ne akan Salam sashin Hausa na RFI wai ko akwai bambanci tsakanin aikin Kotun ICC da Kotun ICJ idan akwai shi mine ne kuma a wasu kasashe ne kotunan suke sannan a wasu shekaru ne aka samar da su. Sannan akwai tambayar dake neman karin bayani dangaen da tasirin dumamar yanya ga halittu.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
TAMBAYA DA AMSA akan bambancin ICC da ta ICJ wajen gudanar da shari'a | Tambaya da Amsa podcast - Listen or read transcript on Metacast