Wane mutum ne ya fara ƙirƙirar fusahar AI?
May 17, 2025•20 min
Episode description
Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan makon tareda Nasiru Sani ya amsa wasu muhimman tambayoyin da suka shige muku dufu.
Ku shiga cikin alamar sauti domin jin karin bayani.....
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast