Ƴan kasuwa a Najeriya sun fara zuba jari don gina filayen wasanni - podcast episode cover

Ƴan kasuwa a Najeriya sun fara zuba jari don gina filayen wasanni

Feb 10, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin ''Duniyar Wasanni'' tare da Khamis Saleh a wannan makon zai yi duba ne kan yadda ƴan kasuwa suka fara zuba jari a ɓangaren gina filayen wasanni, matakin da masana ke cewa zai ƙara ƙarfafa ɓangaren na wasanni musamman ga yara masu tasowa.

Rashin kyauwun filiyen wasanni a nahiyar Afrika, na ɗaya daga cikin abubuwan da ke mayar da harkar wasan kwallon ƙafa baya, a matakin kwararru ko masu koyo ko kuma ga masu motsa jiki a faɗin nahiyar.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Ƴan kasuwa a Najeriya sun fara zuba jari don gina filayen wasanni | Wasanni podcast - Listen or read transcript on Metacast