Danbarwar da ta ɓarke kan wasa tsakanin Najeriya da Libya - podcast episode cover

Danbarwar da ta ɓarke kan wasa tsakanin Najeriya da Libya

Oct 21, 202410 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci yayi duba ne kan danbarwar da aka samu tsakanin Najeriya da Libya. A makon daya gaba ne dai aka fara kai ruwa rana tsakanin bayan da tawagar Super Eagles ta Najeriya ta yi tattaki zuwa Libya don karawa da takwaransu ta ƙasar a wasa na biyu na neman gurbin zuwa gasar lashe kofin Afrika da za ayi a Morocco a shekara mai zuwa.

Wannan al’amari dai ya haifar da cece-kuce a duniyar kwallon ƙafar, ganin yadda Super Eagles ta zargi hukumomin kwallon ƙafar Libya da yin watsi da su a filin jirgin sama ba tare da ance kuci kanku ba.

Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh.....

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Danbarwar da ta ɓarke kan wasa tsakanin Najeriya da Libya | Wasanni podcast - Listen or read transcript on Metacast