Episode description
A makon da ya gabata ne Hukumar Kula da Kwallon Ƙafar Turai UEFA, ta fitar da jadawabin yadda wasannin zagayen ƴan 16, na gasar zakarun Turai zai gudana.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh..........
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast