Yadda ake zargin gwamnatin Najeriya da shaƙe wuya ƴan adawa - podcast episode cover

Yadda ake zargin gwamnatin Najeriya da shaƙe wuya ƴan adawa

Apr 29, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na wannan rana ya mayar da hankali ne kan yadda wasu fitattun mutane mambobin kungiyar farar hula a Najeriya suka nuna takaicinsu kan yadda gwamnatin mai ci ke neman mayar da kasar tsarin jam'iyya daya.

Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Oumarou Sani

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Yadda ake zargin gwamnatin Najeriya da shaƙe wuya ƴan adawa | Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare podcast - Listen or read transcript on Metacast