Ra'ayoyin masu sauraro kan bikin ranar ma'aikata a sassan duniya
May 01, 2025•9 min
Episode description
Kamar dai kowace shekara, yau 1 ga watan Mayu, ita ce Ranar Ma’aikata ta Duniya, bikin da a bana ana iya cewa ana gudanar da shi ne a cikin wani yanayi na tsadar rayuwa a mafi yawan ƙasashen duniya.
Abin tambayar shine, shin ko a cikin wanne yanayi ake gudanar da bukukuwan na bana, musamman a kasashen Afirka?
Waɗanne irin manyan buƙatu ma'akata suke son cimma wa?
Shiga alamar sauti, diomin sauraron ciakken shirin.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast