Ra'ayoyin Masu Saurare kan yadda ƴanbindiga suka tsananta kai hare-hare
May 14, 2025•10 min
Episode description
Hare-haren ƴanbindiga na ci gaba da ɗaukar sabon salo a Najeriya, inda a baya-bayan nan suka tsananta kai farmaki hatta akan sansanonin soji, kusan a iya cewa haka take a sauran yankin sahel musamman Burkina Faso, lamarin da kanyi sanadin mutuwar jami’an tsaro masu tarin yawa.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a kan wannan maudu'in.......
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast