Ra'ayoyin masu saurare kan tarar da za a ci masu satar lantarki a Najeriya
Feb 20, 2025•10 min
Episode description
Hukumar Ƙayyade Farashin Wutatar Lantarki a Najeriya, sanar da sabon tsarin biyan tara a kan waɗanda ke satar makamashin lantarki a ƙasar.
Tarar ta kama daga Naira dubu 100 zuwa dubu 300 daidai da irin salon da mutum ya yi wajen sada gidansa da wannan makamashi.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast