Ra'ayoyin masu saurare kan rigakadin cutar Polio a Najeriya
Apr 24, 2025•10 min
Episode description
Yayin da a yau aka ƙaddamar da makon rigakafi a duniya, Hukumomi a Najeriya da kuma Unicef, sun yi gargaɗin cewa yanzu haka nau’ukan cutar shan’inna har guda 17 da suka yaɗu a cikin jihohi 8 na ƙasar.
Wannan dai babban ƙalubale ne ga sha’anin kiwon lafiya, bayan da aka shelanta kawo ƙarshen cutar tun 2020.
Shin ko meye dalilan sake ɓullar wannan cuta a Najeriya?
Waɗanne matakai ya kamata a ɗauka domin shawo kanta?
Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin masu saurare.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast