Ra'ayoyin masu saurare kan bikin cika shekara 53 da haɗewar Kamaru - podcast episode cover

Ra'ayoyin masu saurare kan bikin cika shekara 53 da haɗewar Kamaru

May 20, 202511 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

A wannan talata, al’ummar Kamaru na bikin cika shekaru 53 da haɗewar yankunan da ke amfani da Faransanci da masu amfani da harshen Ingilishi, waɗanda kafin nan suna zaune da juna ne a ƙarƙashin tsarin tarayya.

To sai dai a daidai yayin da ake wannan biki, yanzu haka akwai masu gwagwarmaya da makamai don samar wa yankunan da ke turancin Ingilishi ƴanci.

Shin ko me za ku ce a game da wannan haɗewa?

Ko waɗanne matakai ku ke ganin cewa sun dace a ɗauka domin dawo da yarda a tsakanin bangarorin biyu?

Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Ra'ayoyin masu saurare kan bikin cika shekara 53 da haɗewar Kamaru | Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare podcast - Listen or read transcript on Metacast