Ra'ayoyi kan matakin Ghana na kama masu bace-barace
May 19, 2025•10 min
Episode description
Matsalar barace-barace a kan titunan manyan birane a Yammavin Afirka sai daɗa yin ƙamari take, to sai dai bisa ga dukan alamu mahukunta a ƙasar Ghana sun ƙuduri aniyar kawo ƙarshen wannan ɗabi’a.
Domin a cikin makon jiya, jami’an tsaro sun cafke mabarata sama da dubu biyu a birnin Accra kawai, kuma yawancinsu ƴan asalin ƙasashen Najeriya, Nijar, Burkina Faso da Mali ne.
Shin ko akwai dalilan da za su sa jama’a su mayar da bara a matsayin sana’a?
Ko waɗanne matakai ya kamata a ɗauka domin kawo ƙarshen wannan ɗabi’a ta bara?
Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast