Ra'ayoyi kan kula da lafiyar kwakwaluwa
May 13, 2025•10 min
Episode description
Shin ko kun san muhimmancin kula da lafiyar ƙwaƙwalwa kuwa? Wannan tambaya ce mai matuƙar muhimmanci, lura da cewa yanzu haka akwai ɗimɓin mutane da ke fama da wannan matsala a sassan duniya.
Yayin da wasu ke kira wannan lalura a matsayin hauka, masana kuwa na cewa hatta shiga yanayi na damuwa ko da ƙuncin rayuwa na iya haddasa wannan matsalar.
Shin ko wace irin kulawa ku ke bai wa lafiyar ƙwaƙwalwa?
Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast