Tasirin rashin tsara birane da gurbatar muhalli
Jan 18, 2025•20 min
Episode description
Shirin Muhallinka Rayuwarka na wanan mako tareda Michael Kuduson ya mayar da hankali ne kan tasirin rashin tsara birane da gine-gine a kan muhalli, da kuma dangantaka tsakanin rashin tsara gari da gurbatar Muhalli.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast