Tasirin kula da ƙasar noma wajen bunƙasar ayyukan gona
Dec 19, 2024•20 min
Episode description
Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan makon tare da Michael Kuduson ya tattauna ne akan muhimmancin kula da ƙasar noma ta yadda za ta amfanar da al’umma ta fuskar bunƙasar ayyukan noma.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast