Noman kango ko kuma noman filin bayan gida wato Backyard Farming
Feb 01, 2025•20 min
Episode description
Shirin ‘Muhalllinka Rayuwarka’ ya na dubi ne kan batutuwan da ke da nasaba da muhalli, sauyin yanayi, da kuma noma da kiwo, kuma duk mako ya ke zuwa muku a wannan tasha, kuma a daidai wannan lokaci, tare da abokinku, Michael Kuduson.
A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne a kan noman kango ko kuma noman filin bayan gida wato Backyard Farming or Green House Farming a turance.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast