Matsalar zaizayewar kasar noma da kiwo a Jamhuriyar Nijar
Nov 02, 2024•20 min
Episode description
A yau shirin zai leka Jamhuriyar Nijar don duba matsalar zaizayewar kasar noma da kiwo da ta jawo yaduwar sakaran gari ko tumbin jaki, wata kalar ciyawa dake mamaye filayen noma da kiwo, kuma dabbobi sam ba sa cin ta, haka ba ta da wani amfani da aka sani ga al’umma.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast