Manoman Kamaru sun fara samun tallafin noman dawa mai jure fari
Oct 26, 2024•20 min
Episode description
Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ da ke nazari kan abin da ya shafi muhallli, canjin yanayi, noma da kiwo, ya yi tattaki zuwa Kamaru, inda ya duba shirin tallafa wa manoma wajen noman dawa mai jure fari da kasa mara kyau.
Hukumar kula da samar da albarkatun gona a arewacin Kamaru IRAD ce ke jagorantar aiwatar da shirin na sake fasalin bunkasa noman dawa 'yar rani, wato moskowari.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast