Kano: Masu ruwa da tsaki sun yi taro don bunƙasa tsarin kiwon dabbobi
Nov 16, 2024•20 min
Episode description
Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ na wannan makon ya yi tattaki zuwa Kano, inda hadin gwiwar Bankin Duniya da Gwamnatin jihar, ya jagoranci taron masu ruwa da tsaki kan kiwon dabbobi, domin inganta fannin ta kyautatawa ko zamanantar da tsarin kiwon dabbobin, samar da abincinsu, da kula da Lafiyarsu, gami da sarrafa madara da naman da suke samarwa.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast