Gwamnatin Jihar Nasarawa ta ƙaddamar da gagarumin shirin noman Shinkafa
Nov 30, 2024•19 min
Episode description
Najeriya na cikin kasashen da suka yi fice a noman rani dana damina, inda manoman ke noma shinkafa, tun bayan da tsohuwar gwamnatin ƙasar ta hana shigo da wasu nau’ikan kayan abinci, ciki har da shinkafa a wani ƙoƙari na bunƙasa noman shinkafar a cikin gida.
Shirin ya yada zango ne a Nassarawa dake tarayyar Najeriya, jihar da ta bayyana shirin shiga harkar noman shinkafa ita da kanta, inda ta ware kadada sama da dubu 10 don noma shinkafar.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast