Gwamantin tarayya Najeriya ta kaddamar da shirin  noman rani da na damina a jihar Cross River - podcast episode cover

Gwamantin tarayya Najeriya ta kaddamar da shirin noman rani da na damina a jihar Cross River

Dec 07, 202420 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

A cikin shirin wannan makon, zamu ji cewa a karon farko, gwamantin tarayya Najeriya ta kaddamar da shirin  noman rani da na damina a jihar Cross River a ƙoƙarin da ta ke yi na haɓɓaka noma don samar da isasshen abinci, kuma ministan noma da samar da abinci Abubakar Kyari ne ya kaddamar da shirin noman rani na farko a madadin gwamnatin tarayya a wannan jiha da ke kudu maso kudancin ƙasar.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Gwamantin tarayya Najeriya ta kaddamar da shirin noman rani da na damina a jihar Cross River | Muhallinka Rayuwarka podcast - Listen or read transcript on Metacast