Babban Taron karawa juna ilimi kan harkokin samar da abinci da bunkasa noma a Jihar Kano
Oct 12, 2024•20 min
Episode description
A yau Shirin zai mayar da hankali ne kan wani babban Taron karawa juna ilimi kan harkokin samar da abinci da bunkasa noma a Jihar Kano dake arewacin Najeriya Karkashin kulawar bankin Musulunci da Gidaunaiyar Bill and Melinda da Gidaunaiyar sarki Salman Wanda kungiyar harkokin noma ta SASAKAWA Africa ke jagoranta.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast