Sabuwar gwamnatin riƙon ƙwarya ta fara aiki a Jamhuriyar Nijar
Mar 29, 2025•20 min
Episode description
Sabuwar gwamnatin riƙon ƙwarya ta fara aiki a Jamhuriyar Nijar, bayan da aka kaddamar da fara aikin ƙudurorin da taron ƙasar na watan Fabarairu ya bayar da shawarar aiwatarwa.
A Najeriya hukumar Kwastam ta janaye haraji a kan dukkanin kayayyakin asibiti da magungunan da ake shigar da su ƙasar daga ƙasashen ƙetare.
Mummunar girgizar kasa ta rutsa da gwamman mutane a ƙasashen Myanmar da Thailand.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast