Matakin Trump na janye haraji ya farfado da tagomashin kasuwannin duniya
Apr 12, 2025•20 min
Episode description
Shirin Mu Zagaya Duniya na wanan makon tareda Nura Ado Suleimane ya duba yadda matakin shugaban Amurka Donald Trump na dakatar da harajin da ya shafe kayayyakin dukkanin kasashe ya farfado da tagomashin kasuwannin duniya, duk da cewar Gogan ya ce sassauncin na kwanaki 90 bai shafi ƙasar China ba.
Ku latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.....
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast