Majalisar Ƙoli ta Musulinci ta gargaɗi malaman Najeriya akan tada husuma
Mar 01, 2025•20 min
Episode description
Daga cikin labarun da shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon ya ƙunsa akwai gargaɗin da Majalisar Ƙoli kan Shari’ar Musulunci ta Najeriya ta yi wa Malamai kan cewa su yi taka tsan-tsan yayin gabatar da wa’azi, musamman a cikin watan Azumin Ramadana mai alfarma.
Sojojin Somaliya sun halaka mayaƙan Al Shebaab a ƙalla 70.Muna kuma ɗauke da bitar rahoton da ya gano yadda wata muguwar ƙwaya mai ta kashe dubban mutane (Tare da ci gaba da aika wasu dubban zuwa asibiti) a wasu ƙasashen yammacin Afirka.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast