Ma'aikata a sassan duniya sun gudanar da bikin ranarsu a cikin mumunan yanayi
May 03, 2025•20 min
Episode description
Shirin Mu Zagaya Duniya na wanan makon tareda Nura Ado Suleimane, ya yi duba ne kan mai’aikata a sassan Duniya suka gudanar da bikin rana ta musamman da aka ware musu a daidai lokacin da wani adadi da dama daga cikinsu ke fuskantar ƙalubale iri-iri.
Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin......
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast