Ƙungiyar JNIM ta kashe sojojin Burkina Faso kusan 200
May 17, 2025•20 min
Episode description
Shirin Mu zagaya Duniya na wanan mako tare da Nura Ado Suleimane, ya maida hankali kan wasu munanan hare hare da kungiyoyi masu dauke da makamai su kai a Burkina Faso da wasu sassan Najeriya.
Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken bayani.....
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast