Ƙungiyar ECOWAS ta bijiro da fara aikin rundunar soji mai zaman ko-ta-kwana
Mar 15, 2025•20 min
Episode description
Shirin Mu Zagaya Duniya’na wanan makon tareda Micheal Kuduson ya kuma duba batun watsi da wasu kungiyoyin farar hula a Jamhuriyar Nijar suka yi da rahoton taron ƙasa da ta shawarci shugaban mulkin sojin ƙasar ya ci gaba da zama kan karagar mulki har nan da shekaru biyar.
Latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin....
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast