Chadi ta daƙile yunƙurin da ‘yan ta’adda suka yi na afkawa fadar shugaban kasa
Jan 11, 2025•19 min
Episode description
Daga cikin abubuwan da shirin Mu Zagaya Duniya na wanan makon ya yi waiwaye akai akwai yadda gobarar daji ce ke cigaba da tafka barna a birnin Los Angeles inda ta raba mutane kusan dubu 200 da muhalansu bayan kone fadin kasa da gine-gine masu yawan gaske.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast