Rashin kulawa ta sanya wasu asibitoci a jihar Kano komawa Kufai - podcast episode cover

Rashin kulawa ta sanya wasu asibitoci a jihar Kano komawa Kufai

Mar 03, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin ''Lafiya Jari Ce'' tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon, ya kai ziyara wasu asibitocin yankunan karkara a arewacin Najeriya, inda sashen Hausa na RFI ya ganewa idonsa tarin matsalolin da suka dabaibaye irin waɗannan asibitoci da bisa al’ada ke matsayin masu kula da lafiya a matakin farko.

Tarin asibitocin yankunan karkarar jihar Kano na fama da matsaloli kama daga rashin malaman jinya da kuma rashin wadatattun kayakin aiki, koma rashin ginin Asibitin ɗungurugum, ta yadda da dama daga cikinsu suka juye daga matsayin cibiyoyin kula da lafiya zuwa dandalin shaƙatawar dabbobi.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Rashin kulawa ta sanya wasu asibitoci a jihar Kano komawa Kufai | Lafiya Jari ce podcast - Listen or read transcript on Metacast