Mutane na ɓoye cutukan ƙwaƙwalwa saboda fargabar alaƙantasu da hauka - podcast episode cover

Mutane na ɓoye cutukan ƙwaƙwalwa saboda fargabar alaƙantasu da hauka

Mar 24, 202511 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya yi duba na musamman kan cutuka ko kuma lalurar ƙwaƙwalwa, dama rabe-rabenta baya ga nazarin yadda mutane ke ɓoye irin wannan lalura saboda kunyar kar a alaƙanta su da ciwon hauka.

Alƙaluman hukumar lafiya ta duniya WHO a shekarar 2017 sun nuna cewa kashi 19 na yawan al’ummar duniya na fama da matsalar ƙwaƙwalwa walau a babban mataki ko kuma a mataki na ƙasa, matsalar da kuma bayanan hukumar ke cewa yafi tsananta a ƙasashe masu tasowa.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Mutane na ɓoye cutukan ƙwaƙwalwa saboda fargabar alaƙantasu da hauka | Lafiya Jari ce podcast - Listen or read transcript on Metacast