Matsalar mace-macen mata masu juna biyu ta sake ta'azzara a Nijar - podcast episode cover

Matsalar mace-macen mata masu juna biyu ta sake ta'azzara a Nijar

Dec 02, 202410 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan matsalar mace-macen mata masu juna biyu da jarirai walau a lokacin haihuwa ko kuma goyon ciki, matsalar da ke tsananin ta'azzara a Jamhuriyyar Nijar bayan da alƙaluma suka nuna yadda matsalar ke kwan-gaba-kwan-baya sakamakon dawowarta a baya-bayan nan bayan daƙileta a shekarun baya.

Masana sun alaƙanta matsaloli masu alaƙa da rashin cin abinci mai gina jiki ko kuma rashin kulawar lafiya baya da rashin garkuwa mai ƙwari ga matan a jerin manyan dalilan da kan sabbaba mace-macen matan masu juna.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Matsalar mace-macen mata masu juna biyu ta sake ta'azzara a Nijar | Lafiya Jari ce podcast - Listen or read transcript on Metacast