Ƙoƙarin da ƙungiyoyi ke yi don magance cutar yanar ido tsakanin al'ummar Nijar - podcast episode cover

Ƙoƙarin da ƙungiyoyi ke yi don magance cutar yanar ido tsakanin al'ummar Nijar

Jan 20, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Lafiya jari ce bisa al'ada tare da Azima Bashir Aminu na yin duba ne kan wasu batutuwa da suka shafi kiwon lafiya, kuma a wannan makon ya yada zango a Jamhuriyyar Nijar inda wasu ƙungiyoyin agaji suka yiwa tarin mutanen da ke fama da matsalar cutar yanar ido aiki a ƙokarin dawo musu da ganinsu.

A cikin shirin za ku ji yadda kusan kashi 2 cikin 100 na al'ummar wannan ƙasa ta yankin Sahel ke fama da matsalar lalurar ta yanar ido a wani yanayi da mahukunta tare da taimakon ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa ke fatan magance matsalar zuwa ƙasa da kashi 1 nan yan shekaru masu zuwa.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Ƙoƙarin da ƙungiyoyi ke yi don magance cutar yanar ido tsakanin al'ummar Nijar | Lafiya Jari ce podcast - Listen or read transcript on Metacast