Adadin masu kamuwa Cancer zai ninka sau 10 a Najeriya- Masana - podcast episode cover

Adadin masu kamuwa Cancer zai ninka sau 10 a Najeriya- Masana

Dec 02, 202410 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya mayar da hankali kan yadda cutar Cancer ko kuma Daji ko Najeriya ke ta'azzara a Najeriya a wani yanayi da ake da ƙarancin wayar da kai kan cutar duk kuwa da illar da ta ke ci gaba da yiwa jama'a.

Hankulan masana a ɓangaren kiwon lafiya ya tashi ne matuƙa bayan hasashen da ke nuna yiwuwar alƙaluman masu kamuwa da cutar duk shekara a Najeriyar da yawansu ya kai dubu 70 ya iya ruɓanyawa fiye da ninki 10 nan da shekaru ƙalilan masu zuwa a ƙasar, a wani yanayi da har yanzu jama'a ke jahiltar cutar.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Adadin masu kamuwa Cancer zai ninka sau 10 a Najeriya- Masana | Lafiya Jari ce podcast - Listen or read transcript on Metacast