Yadda ƴan kasuwa tsakanin Najeriya da Kamaru ke fuskantar kalubalen rashin hanya - podcast episode cover

Yadda ƴan kasuwa tsakanin Najeriya da Kamaru ke fuskantar kalubalen rashin hanya

Oct 09, 202410 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan makon ya maida hankali ne kan hada-hadar kasuwaci tsakanin Najeriya da makwabciyarta Kamaru, da irin kalubalen da ƴan kasuwar Kamaru da diribobi daga ƙasashen biyu ke fadi tashi a kan iyakokin ƙasashen biyu. Ƴan kasuwar ƙasashen biyu na amfana da juna, a wasu manyan hanyoyin 10 da a hukumance aka san da su da suka hada na mota da kuma ruwa.

 

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba......

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Yadda ƴan kasuwa tsakanin Najeriya da Kamaru ke fuskantar kalubalen rashin hanya | Kasuwanci podcast - Listen or read transcript on Metacast