Yadda ta kaya a taron bunkasa tattalin arziki ta kafofin internet a Najeriya - podcast episode cover

Yadda ta kaya a taron bunkasa tattalin arziki ta kafofin internet a Najeriya

Oct 16, 202410 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin kasuwa a kai miki dole na wanna mako ya yi tattaki zuwa taron masu ruwa da tsaki ne a fannin bunkasa tattalin arziki ta kafofin internet wadda a turance ake kira digital economic wanda aka gabatar a jihar Lagos a tarayyar Najeriya.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Yadda ta kaya a taron bunkasa tattalin arziki ta kafofin internet a Najeriya | Kasuwanci podcast - Listen or read transcript on Metacast