Yadda matan Arewacin Najeriya ke ƙara yin tasiri a kasuwancin jihar Lagos - podcast episode cover

Yadda matan Arewacin Najeriya ke ƙara yin tasiri a kasuwancin jihar Lagos

May 28, 202514 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmad Abba ya mayar da hankali ne kan babban taron da ƙungiyar Matan Arewa ƴan kasuwa mazauna Lagos da ke kudancin Najeriya su ka yi a birnin Lagos, wanda ya mayar da hankali kan karfafawa mata gwiwa kan harkokin kasuwanci da bunkasa tattalin arzikinsu.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Yadda matan Arewacin Najeriya ke ƙara yin tasiri a kasuwancin jihar Lagos | Kasuwanci podcast - Listen or read transcript on Metacast