Yadda gwamnan CBN ya kashe naira biliyan 60 wajen siyen motocin alfarma - podcast episode cover

Yadda gwamnan CBN ya kashe naira biliyan 60 wajen siyen motocin alfarma

Sep 04, 202410 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin "Kasuwa akai miki dole" tare da Ahmed Abba a wannan makon ya mayar da hankali ne kan matakin Babban Bankin Najeriya CBN na sayen motocin sulke na katsaita guda shida da ƙudin su ya haura naira biliyan 60, wanda gwamnan bankin da mataimakansa za su yi amfani da su, daidai lokacinda ƴan ƙasar ke fama da tsananin tsadar rayuwa.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba......

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Yadda gwamnan CBN ya kashe naira biliyan 60 wajen siyen motocin alfarma | Kasuwanci podcast - Listen or read transcript on Metacast