Yadda aka samu hauhawan farashin kayan abinci a kudancin Najeriya - podcast episode cover

Yadda aka samu hauhawan farashin kayan abinci a kudancin Najeriya

Dec 18, 202410 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin kasuwa akai miki dole zai mayar da hankali ne kan yadda farashin kayan abinci ya ke hauhawa a Najeriya, daidai lokacin da  ake shirye shiryen bukukuwan Kirsimeti, musamman a kudancin ƙasar, inda a halin yanzu farashin buhun albasa yakai sama da ₦320,000 yayin da buhun shinkafa ƴar gida yakai ₦120,000.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba..........

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Yadda aka samu hauhawan farashin kayan abinci a kudancin Najeriya | Kasuwanci podcast - Listen or read transcript on Metacast