Tasirin da tsarin musayar zinare ga makamashi ya yi ga tattalin arzikin Ghana - podcast episode cover

Tasirin da tsarin musayar zinare ga makamashi ya yi ga tattalin arzikin Ghana

Aug 28, 202410 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya waiwayi shirin  gwamnatin Ghana na ban gishiri in baka manda a musayar zinare da man fetir, duk dai a ƙoƙarin da ƙasar ke yi na haɓaka tattalin arziƙinta.

Tun a bara ne gwamnatin na Ghana ta ƙaddamar da tsarin na ban gishiri in baka manda, wanda ta ƙarbi tan dubu 40 na man disel da ƙudinsu ya kai dala miliyan 40 wajen musanya da zinare da ƙasar ke da arzikinsa.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin...

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Tasirin da tsarin musayar zinare ga makamashi ya yi ga tattalin arzikin Ghana | Kasuwanci podcast - Listen or read transcript on Metacast