Hasashen masana kan makomar tattalin arziƙin Najeriya a shekarar 2025 - podcast episode cover

Hasashen masana kan makomar tattalin arziƙin Najeriya a shekarar 2025

Feb 05, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya yi duba ne akan hasashen masana game da makomar tattalin arzikin Najeriya a shekarar nan ta 2025.

Masana dai sun daɗe da bayyana wasu hanyoyi da ake amfani da su wajen hasashen makomar tattalin arziƙin ko wacce kasa, yanki ko nahiya a faɗin duniya.

Latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin....

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Hasashen masana kan makomar tattalin arziƙin Najeriya a shekarar 2025 | Kasuwanci podcast - Listen or read transcript on Metacast