DW Hausa Shirin Safe 10.02.2019 Headlines
Feb 10, 2019•1 min
Episode description
DW Hausa Shirin Safe 10.02.2019 [Cikakken Shirin / Full broadcast]
Za ku ji cewar kasar Turkiya tayi Allah wadai da irin cin zarafin da kabilar Uighur ke fuskanta a kasar Chaina
- Host: Zulaiha Abubakar Kibiya
- African Union: Ƙungiyar tarayyar Afika ta AU, za ta gudanar da babban taron ta na kwanaki biyu a birnin Adis Ababa na ƙasar Habasha (Ethiopia) inda shugwabannin ƙasashen Afrika za su tattauna batun kwararar baƙin haure daga nahiyar zuwa ƙasashen turai.
- Daidai lokacin da a cigaba da lalubo dabarun warware rikicin addini da ƙabilanci da ke barazana da rayuwar al'umar Filato.
- Cibiyar sasanta tsakanin addinai mai ofishi a Kaduna, ya ƙaddamar da shirin yafewa juna tsakanin al'ummomin jihar bayan shafe sama da shekaru goma sha bakwai ana tashin hankali.
- Shugaba Paul Kagame zai sauka daga muƙaminsa a ƙungiyar AU.
- An shawarci sojojin ƙasar Venezuela a kan kayan agaji.
- Turkiyya ta yi Allah-wadai da cin zarafin da ƙabilar Uighur ke fuskanta China.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
